<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Cikin gidan Uban, cikin gidan Uba
 Ina da ɗakina shiryayye
 Wurin da zan zamna har abada
 Cikin gidan Uba, cikin gidan Uba.
 Da an gama da yaƙi, an ci nasara
 Cikin gidan Uba.</lyrics>
<title>Cikin Gidan Uban LW394</title>
<hymn_number>394</hymn_number>
</song>